Hausa Songs

Maryam A Sadiq – Nema Ft. Sadiq Saleh

Maryam A Sadiq – Nema Ft. Sadiq Saleh Maryam A Sadiq ta saki wata sabuwar wakar ta mai suna “Nema” tare da mawaki Sadiq Saleh wannan waka tana daya daga cikin wakokin da suke tashe a kafar sada zumunta ta TikTok.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Maryam A Sadiq – Nema Ft. Sadiq Saleh Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

       Maryam A Sadiq – Nema Ft. Sadiq                       Saleh Mp3 download

 

Kasance da Northplaylist.Com.ng domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button